[5:20pm, 11/3/2016] Billy tabaco: ~SAFNAAH~ by billy tabaco & sad-nas
1...
"yana cikin tafia yaga alamar tayarsa tayi faci,"yayi saurin tsayawa a wani dan kauyen mesuna RANO'yayi qoqrin kauce mata amman yakasa haka yadan bigeta kadan,"kwaryar nonon dake kanta yaxube,'hankalin'shi yatashi matuqa,yafita da sauri duk da tsanar dayayiwa ya daure yabata hakuri,'yaciro bunch din naira dari yabata taqi amsa tace ae tsautsayine,"yayi ta karba taqi tajuya tayi tafiyarta abinta,"yaqaro gurin mutanen dake wajen yace koh Dan Allah sunsan wannan yarinyar?
*** *** ***
'Sukace kwarai kuwer,yar gidan malan muhammadu ce,"ae bawon Allah kayi hakuri kawai dan baxata amshi kudinka ba,"sbd maln muhammadu yabaiwa ya'yansa tarbiyya,"wasune dai daga ciki iyayensu suka gurba tardasu,"yace ko xai iya sanin gidansu,"yace sosai makuwa amman,"mota bata shiga saidai keke koh qafa,"yajinjina kai yace muje,"yamiqawa mai facin kudinsa yarufe motarsa ya hau keken mln haruna suka shiga cikin RANO.
*** *** ***
"Suna tafia suna hira'yanata shaida masa kyan halin yarinyar,"sai dayaji sunan kauyen ya tuna yataba bada kudi angina masu primary schl da secondary amman fa baijeba shidai yasan yabada kudi kuma ankawo masa hoto kammala ginin.
*** *** ***
"Tana isa ta'iske mutan gidansu duka a tsakar gida suna shan iska,"mln muhammadu,"yamiqe lfy yar abba?
"Baba ladingo suka sheqe da daria sukayi ciki,"mln mahammadu yakallesu ya girgixa kai,"meya faru Yar abba,"tace wllhi abba tsauyine ya afku abba ta lbarta masa komi har kudin taqi karba ya jinjina kai,"yace kije kiyi wanka ki chanxa Allah yakare nagaba yamiki albarka,"tace ameen.
"Ladingo ta leqo amman Allah yayiki da qashin Tsiya.
*** *** ***
"Suna cikin wannan batu sukaji ana sallama da mln,"yace da Dan aiken yana xuwa,yasaka takalmansa yayi waje.
"Ya iske abdoul da mln haruna yamiqa masu hannun sukayi musahaba amman Abdoul kam durqusawa yayi ya gaidashi,"sbd akwai sanin girman babba.
"Yace daman Wanda tsauyi ya giftane yabige SAFNAAH yace au Yar abba,"ta labarta min ae bbu komi tsautsayine,"Abdoul yabada hakuri yace haba yaro ae tunda bbu rauni ae mugode Allah,"yaciro wannan kudin daya baiwa intee taqi karba yamiqawa mln muhammadu fir yaqi karba,"sanda mln haruna yasa Baki ya amsa yace mln muhammadu ba'a maida hannun agogo baya,'ya karba ya samashi alvaraka a take yaraba kudin biu yabawa mln haruna yace baxai karba duka ba,"ataqaice kwatan kudin mln haruna ya karba.
"Haka sukayi sallama suka koma bakin kauyen,"shikuma ya shiga gida.
*** *** ***
'Shikuwer abdoul ya dau niyya fitar mada kauyen hanyar mota.
"To makaranta xakuyi xaton abdoul yana ciki da SAFNAAH koh? Toh ko kadan taimakonsu xaiye dakuma ya tausaya masu,"ku tambayemu meyasa?
"Sbd baya miradin duk wata mace a dunia daxatace tanasonshi sbd sun xalinceshi,"KUBIYO MU KUJI YARDA WANNAN LBRIN XAI QAYATAR, YA NISHADANTAR,YAKUMA ILIMANTAR
[5:20pm, 11/3/2016] Billy tabaco: ~SAFNAAH~ by billy tabaco & sad-nas
2........
TUSHEN LABARIN ABDOUL
"Abdoul wai kafison namutu karfin kayi aure,"Umma lokacine beyi ba,"ae komi da niyya yake tafia,'akwai Yar qawata halisa kaje kagant...kai baxama kaje ba dannasan tsap xakace bata Maka,"sbd haka ka shirya tarban amarya sati mai xuwa,"hankalin abdoul ya tashi matuqa.
BAYAN DAURIN AURE
"ankai amarya toh akwai diri halisa ga kyau gata fara,"amman kash sai xumudi take har tabashi haushi,"abinda takeyi kaman irin kwararriya a harkarnan,"toh tunda an maqala masa ita bbu yarda xatayi,"sunyi sallah raka'a biu suka kwanta Amman kuma meh?
"Hanyar dayayi tunanin jinta akulle yaji yawuce silip,"hankalinshi yatashi bai taba kwanciya da mace ba amman ya karanta yarda budurci yake,"a jiki a sanyaye ya miqe bbu abinda daya bashi haushi waisaita fara kuka yaji mata jiwo(kunji shashasha makaranta gurin boka sukaje yabasu mgni wai baxai gane ba budurwa bace shiyabata tuggun tayi kukan qaryan Allah ya kyauta mana).
"Ya watsa mata wata uwar hararaYace halisa tsakaninki da Allah kifadamin gsky wakika baiwa mutuncinki (jin haka sanda cikinta yajuya),wace irin mgn kake Abdoul ?ya galla mata harara abinda nake nufi shine sanda kika gama dandinki aka mannamin ke tunda haka xaki fi ganewa namiki ta lallami baki gane ba.
"Sharrin daxakamin kenan abdoul,"ynxu wakake nufi nabaiwa mutuncina,"UBANKI waiyyo first in history Abdoul yayi xagi.
"Ya tattara yakoma dakinsa,"yaji xafin abinnnan.
[5:20pm, 11/3/2016] Billy tabaco: ~SAFNAAH~ by billy tabaco & sad-nas
4........
'bayan shekara,da faruwan tashin hankalinnan,ummansa tayi kiransa,wai abdoul mekake nufi ne? haka xaka xauna bbu aure?mammina dan Allah kibarni na huta da batun aure,nafa tsorata...ta hareresa karfi da yaji kanason mammi yabini ya sunkuyar da kai yana daria,ae yafimin dadi mammin,tayi mirmirshi ita ma sunan dadi yake mata.
'oky back to d issue,kaga abdoul banason sagarci sai akace maka matan duka aka taru aka xama daya koh?abinda nakeso dakai tunda shukrah tagama bautar kasarta kaje ka aureta tunda anyi bare ba'aji dadi ba sai a gwada na gida,xaiyi mgn ta bata fuskar kaji abindana fada koh??
'dole ya amsa da toh don yin biyyeyya amman badason ransa ba,bai da wata walwala haka yake daurewa yana xuwa ganin shukrah amma kunyarta da kwairamiyarta yasa yafara samun kwanciyar hankali domin bata da rawar kai irin na halisa,shukrah yace ga babbar yayar mamminsa dangi kowa yayi na'am da wannan aure inda akayi wannan aure cikin qanqanin lokaci akayi shi,nasihar farko da mahaifansa suka bashi shine karya dinga nisa da shukrah.
'mahaifinsa yaja masa kunne sosae,sannan ya kara masu tsaro a gidanshi InshaAllah abba xa'a kiyaye da kyau,Allah ya kare sukace ameen duka
[5:20pm, 11/3/2016] Billy tabaco: ~SAFNAAH~ by billy tabaco & sad-nas
3.......
'kamuwar,Allah yadawo daga office, kenan,yayi tintinbe, garin ya tsugunna, ya duba qafan, yajiyo sautin muryan,'halisa suna waya da mahaifiyarta,daya ji ta ambaci sunansa,kuma yaji ta fadi wani abu daya tsoratar dashi,ita halisa kenan kawai saiya danna recorder,ga halisa da daga murya kaman namiji bata mgn a hankali,ita kecewa mahaifiyarta ae mama gwara a kasheshin kawai yadda kika fada,karap kunnensa,'yaturo qofan jikinshi a sanyaye,yashiga dayake a rayuwan abdoul baya hayaniya,'komi nashi so gentle yakeyi,ita kuwer shigowarshi,' mutuwar tsaye tayi,'ta yarda da phone din.'duk ta rikice,abdoul understand me pls am nt referring to yhu,mijin frd dinane a kasheshi yau dinnan nake mata gaisuwa,duk ta rikice tarasa wace qaryar xata mashi,kallon tsana yake mata yadaka mata tsawa get out of mah house na sakeki saki daya,biyu,uku kifitamin a gida karfin kema nakusan kashekin,yamata nuni da qofa daman doguwan riga ne a jikinta ta ware dankwalin,'jikinta na kyarma tafita a guje,ya xauna ya dafe kanshi.
*** *** ***
'abin yataba shi,'yakuma yi mugun mamaki,har yakai da safe bai iya fita office ba,sbd ciwon kai daya rufeshi.
'yadan kwanta jim saiga kira yashigo wayanshi,kamar baixa tashi yadaga ba,'yana duba screen din yaga mammina-wato mahaifiyarshi (dan yanason matukar jin dadin sunan)yayi saurin dagawa,'tareda yimata sallama,'ba wannan nakira naji ba meye laifin da halisa tayi maka? a haka yadinga bata hakuri sai yaxo tadinga fada,'da kyar ta sauka yanata bata hakuri.
'bayan la'asar ya shirya ya tafi gun umminsa,ciki-ciki ta amsashi,kacemin saikaxo koh,toh tsaro lbrin ina jinka.
'cikin gentleness dinshi,' ya playing mata recording din,' tun karfin yaqareshi gumi ya tsoma tsartsabo mata,a hankali'take firta inalillahi wa inna illaihir raji'un,saikuma ta fashe dakuka,daga bayansu sukajiyo tafi,duk suka waiwaya da sauri suna kallon inda sautin tafin ke fitowa,waxasu gani?? ALH MUHAMMAD TAHIR SULEN GARO.
'mahaifi gurin ABDOUL NNPC kenan da mirmishin shi ya xauna ae dama nafada maki baxaki iya gane maqiyanki ba ke a rayuwarki,ke jiki na rawa kika basu danki gashi sun saka maki da alherin dakike ikirarin suna dashi koh,kanta qasa sai kuka.
[5:20pm, 11/3/2016] Billy tabaco: ~SAFNAAH~ by billy tabaco~ sad-nas
5........
'bai dai yarda,sun raba shinfida da shukrah ba,'sai dai ya kasa yi mata komi,'ita kuma tun tana tsoro da kunya harta watsar.
'ga hauka ko ince wauta,'irin tata a mafarki taga komi ya faru da ita ko data farka sai ranta yabata gskiya ne,sbd tunaninta cikin bacci hakan yafaru,sati hudu da aurensu,'amman ko hannunta,bai taba qoqarin tabawa ba,yanason jarraba hankalintane,dakuma lura da dabi'unta,ranar alhamis tafiya takamashi xuwa ingila,yayi mata sallama da man musamman yanada maiyi masa girki,itama tana danata,'inbanda kwanciya da kallo bbu abinda takeyi a gidan,"tayi kyau,fatarta tayi haske,'xuwan farko da mahaifiyarta tayi tace anya shukrah baki da juna biu?ta sunkuyar dakai,bbu komi momy,'kina nufin baku taba kwanciya ba?sam shukrah bata fahimci hausar mommyn nata ba,'don haka tace da ita sosae makuwer,kullum muna tare,'uwar ta harereta shine xakiyi kanki mugun fata?haihuwar ba itace burinmu ba? kwarai momy,amma fa yanxu haka period nake,'amman kekam akwai sha-sha-sha,duk uban mekike yatafi baki sami ciki ba,"tayi shiru batasan abinda xata ce ba,'yaushe xai dawo? inji mommy kenan,'nanda wata daya yace(sati hudu ko biyar),ta buga tsaki cikin jin haushi,"kinsan fa bai iya xama da mace ba,sokike kiyi irin na waccen ki tashi a tutar bbu?tayi shiru,lallai fa itama tanaso taga tana fantamawa kaman qawarta kursum.
"kiyi hakuri momy,xanyi kokari,ta mike,"kada makiyi,ke kika sani ya maidaki qaramar baxawara a banxaya sakeki(kalubale wllhi a wannan xamani mafiyawanci iyaye mata ke afka ya'yansu ga hanyar banxa,'sbd kwadayin abin duniya-Allah yasa mudace).
[5:20pm, 11/3/2016] Billy tabaco: ~SAFNAAH~ by billy tabaco~sad-nas
6.......
"tun tafiyar mahaifiyarta ta shiga tunane-tunane,hankalinta idan yayi dubu ya tashi,bata dami baccin kirki ba a daren,'xuwa can dabara ta fado mata,don haka ta yanke wa kanta hukuncin neman wani cikin yaran gidan,domin samun ciki,yana dawowa tace nasane baxai taba ganewa ba,tunda karfin yatafi tare suke kwana,kuma tanajin abindda ya faru a mafarki kamar gske ne yafaru(wace irin jakar mace ce a wannan lokacin shukrah?,misalin karfe biu na dareta fito falo,'taleqa kofar baya inda dakin kukunta yake,ta buga masa ya bude da sauri,'hajia lfy?"taimakamin dan Allah,kunama na gani a dakina,ka fiddota".kunama? yamaimaita yana mamaki xuwa can kuma ya fidda mamaki a ransa,ganin yadda gidan yake da tsarin shuke-suke,suna shiga ta maida qofa da makulli ta rufe,da sauri cikin tsananin tsorata ya juyo,'tayi mirmishi,tace"bbu wata kunama face ni nan!! tana nuna kanta,inason kafada tarkona,cikin ruwan sanyi,domin biyan bukatata,'ko kuma na janyo maka sharri wanda xai sanadiyyan rashin aikinka da fadawa taskun rayuwa....shukrah batasan waye kukunta ba da bata wahalar da kanta gurin makirci ba,domin shi din shahararre ne wajen neman mata."ya durkusa,'haba hajia,bbu damuwa xan fada kowane irine,muddin xakimin lamini,ta tafe hannaye da kyau gwarxona,'ta hanye gado,nan da nan shima ya hau,shaidan ya buga masu gangar."shukrah ta dauki abin wasa,don haka lokacin daya rabata da abin da take tunanin tuni bbu,saita bude baki don kwalla ihu,abinka ga jarumi majiyi qarfi,'sai ya toshe mata baki da hannu,shi kanshi ya tsorata dajinta budurwa,sai dai ya kasa daga qafa,axaba ta isheta ga bbu bakin kuka,a takaice abindata nema cikin ruwan sanyi ya xame mata fyade.
Meyasa baku son cigaba da littafi har na wani tsawon lokaci it's discouraging gaskia ansan kuna Kokari wajen typing amma zakaso ka kaji karshen labari. Allah kara basira amin
ReplyDelete