[8:10pm, 11/3/2016] Billy tabaco: NOOR
05
~~~~~~~~~~
"LABARIN MALAM AMINU DA ALHAJI FAWAS (SALELE)"
"Innawuro mai suna saude da mijinta malam maddibo suna xaune a wannan riga ta bichi, aurene aure yake xaune da innawuro anan, da ba'anan dangin suke ba.
"Inna wuro haihauwarsu biyar basa xama sai sale(fawas) allah yabar musu.
"Sale(fawas) maddibo da aminu jabo makotane, kuma abokan juna,'sun taso sa 'anni, dan haka tare suke komai har kiwo suke xuwa tare,
"Sale(fawas) yana dan shekara sha uku, ALLAH yayiwa malam maddibo rasuwa.
"Bayan share makoki kanin ina yaxo ya lallabeta yatafi da salele (fawas)_birni.
" badon kar ace tayi rashin kunya ba baxata bashi shiba, amman bbu yarda xatayi, ' haka tahakura aka tafi da salele(fawas).
" toh komawarsu birni da wuya kanin inna _wuro yasanya shi makaranta mai tsada toh dalilin chanja masa suna kenan yakoma fawas, dan shiya chanja ma kanshi da kanshi suna.
"Koda ka kira shida slele baya ansawa.
"Bayan shekaru lokacin yakusa qare secondary yakoma kauye gaisheda inna _wuro yasamu aminu jabo yayi aure, amman har yanxu shiru bbu haihuwa allah bai kawo ba.
" a kwana a tashi bbu wuya fawas ya gama jami 'a kanin ina yasama masa aiki mai tsoka.
"Bayan shekaru biu da fara aiki yace, masa yafito da matar aure koko yaxaba masa,yace shikam bashi da budurwa, duk wadda yaxaba masa yayi dai dai insha xasu xauna lfy. Mlm musa yaji dadi sosae, daman akwai yar abokinsa da yakeson hadasu ba'a bata wani lokaci ba akayi aure.
"Bayan shekara daya ALLAH yabasu haihuwa da namiji suka saka masa muhammad, ba'a dade ba tasqke haihuwan namiji aka samasa taufik bayan shekara biu ta haifi yan biu hassana da usaina mata, " toh daga nan suka tafi hutun haihuwa....
"TAKU HAR KULLUM"
BILKISU DANJUMA HASSAN(BILLY TABACO) // (BILLY SHOW).
[8:11pm, 11/3/2016] Billy tabaco: NOOR
04
~~~~~~~~~~
"Fawas na xaune sakar gida suna hira da inna wuro saiga, hajjo'ta shigo, tace da fawas sannu, sannan ta gaida inna,tamika mata yan samirun dake hannunta, ina tace ',ALLAH sarki yar albarka ngd kinji, tace a 'a bbu komai inna,hajjo tayi waje.
"Fawas yace wacece wannan kuma inna?? Tace matar aminu ce abokinka ',harta aihu, ya xaro ido ALLAH sarki aminu ma hakurci mawadaci,'yace aiko inna xan shiga, tace yskamata kam.
"Tace yarinyarnan akwai mutuncin' tunda aminu ya aurota kullum na safe daban na rana daban, idan kaga takawomin madara mai xafi da fura toh ba girkinta bane, "yace allah sarki, kinsan aminun ne' kullum naxo bayanan,
"Inna tace, kaidai kullum dannan da rana kake xuwa?
"Shiko kullum yana gona, kuma kai ba kwana kake ba.
"Yace ehh, da haka kuma, xan dan leka yananan tace toh shikenan,yafita waje yabude but din motarsa, kayan masarufine bbu abinda bbu, 'yasa yara suka shigan mata dasu.
"Yabiya bayan yaran yashiga, yace da 'ita ni inna na wuce tace toh allah tsare yayi albarka, ajiye mata 50k yafita, inna wuro harda kukan dadi,
"Yasa amasa sallama da alh.aminu jabo, yako yi sa 'a yana nan, yanafito yafara washe hakora, wai -wai wanake gani??
"Sukayi musabaha suna mai farin cikin juna, yace ina yata? ? Dan naji abin alkhairi ....ya kwallawa hajjo kira tafito tareda da NOOR a hannu, yace masha wannann kekkyawar ya allah yabamu, toh allah yaramana'.
"Yace ameenn 'ameenn.
"Yaciro 10k yasa a xanin goyon NOOR, malam yace harda wahala haka? toh an gode.
"Yace haba haj. aminu bbu komai duk yiwa kaine.
"Ya rakosa har mota suka sake musabaha yasa kai....
" TAKU HAR KULLUM"
BILKISU DANJUMA HASSAN (BILLY TABACO) // (BILLY SHOW)
[8:13pm, 11/3/2016] Billy tabaco: NOOR
03
~~~~~~~~~~
Ya shigo da rubutun,' yadagota yabata.
"Ranar suna aka sakamata suna "BILKISU" ana kiranta da "NOOR" wato haske mallam aminu ne yasamata.
"Haka rayuwa tacigaban ma hajjo yau fari gobe baki, watarana NOOR tafito sakar gida sbd tayi wayo tana rarrafe' tasami garin xuwaira a tire tadinga wasa dashi fin rabi ta xubar akasa, xuwaira tafito tasameta harda xata duketa sai tafasa ta dakko muciya ta tsunbula cikin talge wandaya fara konewa tana ajiyewa kuwa NOOR ta daura hannu akai ta tsallara ihu itako tayi daka.
"Hajjo ko sallah take bbu damar yankewa tayi sallama kenan malam yashigo, da sauri ya nufi NOOR xuwaira ma tafito meya faru? ? Ya harereta dalla rufemin baki yayi waje da ita, 'yakaita gurin mai magani.
"A hankali motar take tafiya cikin rigar, yan surarun yara suna biye da ita,suna murnar ganin mota a rigarsu.
"Motar ta tsaya kofar wata bukka, mutumin ciki yabude yafito, cikakken mutim mai kwar jini da kamala, ya shige ciki,'yara na biye dashi, tsohuwa innawuro ta amsa sallamar tare dacewa, ' muryar w nakeji kamar ta fawas??
"Yace nine inna"
"ALLAH sarki, fawasu dan auta ".
"Ya xauna kusa da ita yana gaisar da ita.
"Inna mun sameku lfy?"
"Lfy lau".
"Ya kafar? Tayi miki sauqi koh?"
"Tayi min sauqi kam, don naji dadin maganin nan, 'daka kawomin, dan yafi wannan jike- jiken nan danakeyi.
"Toh inna waxai hada maganin asibiti dawani na jiko?
"TAKU HAR KULLUM"
BILKISU DANJUMA HASSAN(BILLY TABACO) // (BILLY SHOW).
[8:14pm, 11/3/2016] Billy tabaco: NOOR
02
~~~~~~~~~~
"Ta tashi a hankali tashige ciki .....yakalli xuwaire amman ke kam kinji kunya, tunda ke baki qaddara ba, tace naji daman haka xakace ae, ta juya tana mai fadin NAMIJI KANIN AJALI.
"LAVARIN MALAM AMINU JABO"
MALAM aminu jabo haiffen wannan rigar ne, saida iyayensa duk sun rasu, vashi kuma da wato kani ko kanwa sai dai yan uwa da dangi.
Xuwaira yar uwarsa ce aka aura masa, shekaru ashirin kenan, amman bata taba koh batan wata ba.
Hajjo yar wata rigace sunada nisa sosai, ALLAH YADASU ne ta dalilin wani daurin aure dasukaje rigarsu hajjo.
"Hajjo kekkyawar yarinyace fulanin asali kyau kam ba"a mgn ga dogon gashi gata da kunya ....komai ya daidaita.
"Ranar wata juma"a aka daura aurensu aka kai amarya a ranar` ango yasami amarya yadda yakeso watau cikakkiyar budurwa.
"CIGABAN LABARI"
"Yau hajjo ta tashi da nakuda, ALLAH ya sauketa lfy tasami ya ta mace, anata samun yan barka amman xuwaira shiru ko leqe.
Da malam yashigo hajjo tafada masa dan abin yadameta, yayi hanyar dakin xuwaira yasameta kwance tana kuka jiki bbu laka yashiga da sauri subhanallah haba xuwairatu meyake damunki ne, kinbi kinsaka abu a ranki, yar nan daka haifa itama yarkice fa, "ta taso da masifa' amman 'ina xaxzabi yaci karfinta, ta koma ta kwanta da matsanancin ciwon kai, shikuma yafita yi mata rubutu ko xata samu sassaucin ciwon.
"TAKU HAR KULLUM"
BILKISU DANJUMA HASSAN(BILLY TABACO) // (BILLY SHOW).
[8:15pm, 11/3/2016] Billy tabaco: NOOR
01
~~~~~~~~~~
Rigar fulani ce, cike da bukkokinsu' tsilli tsilli.
Malam aminu jabo yana xaune bakin rigarsa yana rubutu allo na sha, ya gama ya wanke ya kwalla mata kira, "hajjo" da sauri ta amsa, tafito a hankali ta durkusa a gabansa,
"Gani....malam"
Ya dauko rubutun ya mi mata yana murmishi, "ungo yi bismillah kisha, sauran ki shafe ajikinki.
"To malam" tace, ta aikata yarda ya umarceta, tasha ta shafe jikinta.
"Ya karba ya sake dauriye mata ta karba tashanye.
Yace, "alhmd hajjo, ALLAH ya saukeki lfy, allah rabaki da cikinnan lfy, "burina
Naga kin sauka lfy, kin haihu naga baiwar da ALLAH xai bani, mace ko namiji.
"Shekaru ashirin kenan dame dakina muna neman haihuwa bamu samu ba,sai yanxu dana aureki, toh mexancewa ubangijina?? Sai godiya".
"Tayi mirmishi malam kenan ae haka baiwar ubangiji yake
,idan yayi maka baiwa,ka gode masa sai yakuma qara maka, "yace ALLAH bamu masu albarka " Tace.
"Ameenn"
Xuwaira tafito da saurinta tana haki, "To malam mekuma kakirata kuke kullawa?? Duk hallacen danayi maka !!!! na shekaru ashirin kamanta shi, sbd ni bai bani haihuwa bako??
"Hajjo ta marairaice, wallhi yaya rubut....(ta daka mata tsawa)keh dallah tsohuwar munafuka rufemin baki....
"TAKU HAR KULLUM"
BILKISU DANJUMA HASSAN (BILLY TABACO) //(BILLY SHOW).
[8:35pm, 11/3/2016] Billy tabaco: NOOR
07
~~~~~~~~~~
"Haka rayuwa tacigaban ma NOOR a kasar malaysia, a dan watanni ta qara girma tayi kyau, ta saje da wasu fararen,
"A kwana a tashi NOOR ana aji daya na high education, alh fawas ya bijirowa da turad maganar aure.
"Yau asabar kowa na gida ya aika ayi kiran turad, 'ya iso babban falon gidan nakasa yasami daddy.
"MUHAMMAD" yace na 'am ya tsunkuyar dakai (dan yasan mgnr babba ce) ka fidda wacce xaka aura din??
"Yace" eh daddy,
"Toh alhmd, wacece? ? Daman chelen ce xamuyi aure sai musulun.....karfin yakarasa uban yadaka masa tsawa,
"Ohh budewar idon naka yakai haka muhammad? ?
"Toh wllhi ka shirya tarba amaryarka a watannan idan baka nemo yar mutunci ba.
"Imba sakaranci ba duk fadin arewa karasa wadda xaka sai wata kafira?? Toh gwara ka koma ruga idan ba haka xan aura maka duk wacce tamin, kagane koh???
"Abindaya bashi kama salati shine ganin hawaye na bin fuskar turad, baisan sandaya wankeshi da mari ba.
"Kuma wllhi ina
Mai tabvatar maka kaje ruga ka binciko matar, idan yar boko kakeso tayi a dakinka.
"Stupid boy"
"Yahaura dakinsa sama"..
" RUGAR BICHI"
"watansu biyu kenan da barin rugar, alh fawas yamusu gini a kano flat biu daya na babarsa daya na alh. Aminu jabo,
"Da kyar ya tshwo kansu suka yarda.
"Yabada kudi aka nemama,' hassa da ussainan mlm aminu makaranta' dan sunyi wayau.
"Haka rayuwa tacigaban musu, rayuwa mai dadi dan har masu aiki sukeda damasu girki.
"TAMBAYENI INA XUWAIRA"
"Akwai wani tsho mara kamun kai har birni yana shiga iskanci sa, yana yiwa yara fyade.
"Ilai kuwa DAN TSOHO, kullum saiya xago gidan xuwaira suna badala,duk rana da ba girkinta ba...
"Watarana tace," xasuyiwa hajjo kasarsabin aure ta, xatayi mata sharrin kwarto,
"Kwarto najiran malam yashigo ya afka dakin hajjo, basai abin ya motsa ba, basu dade fara iskancinsu da hajjo da ba, saiga malam yasawo kai yayi sallam basuji ba,
"Sbd ranar a dakin xuwaira yake, shiyasa xata mata sharri akan duk ranar daba girkintaba tana kawo kwarto.
"Yana daga labule, abindaya gani ya dimautashi, '(kunsan ba filatani bai, iya samun abuba).
"Harda yan kwal yace xuwaira kije na sakeki saki uku, haba basai tadiro tsirara haihuwar uwarta tana bashi hakuri ba (kuji jahila),
"Toh karshen xuwaira kenan, ALLAH ka tsare mu gabaki dayanmu al_umman ANNABI MUHAMMADU.
"TAKU HAR KULLUM"
BILKISU DANJUMA HASSAN TABACO ///(BILLY SHOW) .
[8:35pm, 11/3/2016] Billy tabaco: NOOR
?
08
~~~~~~~~~~
"Yau turad nacikin tashin hankali, sbd jin wadda daddyn shi, xai hada da ita wato NOOR.
"Kuma yace wani satin, xasu koma nigeria, ayi daurin auren achan, idan yaso idan tagama karatunta sai ta tare,
"Ranar turad haukane kadai beyiba, duk inda yarinyar ta wulga haushi take bashi yanxu.
"NIGERIA (KANO)"
"Yau laraba, yan malaysia sun iso lfy.
"bayan sunci abinci sunyi sallah,batare da bata lokacin ba alh.fawas ya sanar dasu abindake tafe dasu sunji dadi sosae sbd xumunci xai qara qulluwa.
"Kowa najin farin cikin wannan lamari amman banda NOOR da TURAD.
"Ranar jumma'a xa"a daura auren idan ansakko daga masallaci.
"Saikuma dan get together din da xa"ayi,
"A KWANA A TASHI BABU WUYA"
"yaune aka daura auren TURAD da NOOR da kimanin sadaki dubu dari(100) ' twins kanen turad sai daria suke mata wai yarinya da ita anyi mata aure,
"Yaune dinner din da aka hada musu, frds dinsa 3 kawai ya gayyata suma dan close frds dinsane,
"Xaxxabi yakama NOOR kap_kap, da kyar ta 'iya xuwa dinner din, mummy ce ta shiryata, bra 3 aka sakamata sannan taciko.
"Daman gata da girman jiki gaba kace yar 17 yrs, anyi dinner lfy an watse,suka fara shirin komawa malaysia.
"MALAYSIA"
"suna komawa yace shi xai tafi qarin karatu DUBAI, daddy yace yaji amman sai dai yatafi da NOOR ba"ason ranshi ya amsa ba.
"Yauce ranar tafia mummy ta hada NOOR kayan gyaran jiki dasu tsumi komai sandata hadata mata,jirginsu yadaga.
"TAKU HAR KULLUM"
BILKISU DANJUMA HASSAN TABACO // ( BILLY SHOW).
[8:35pm, 11/3/2016] Billy tabaco: ?
NOOR
?
09
~~~~~~~~~~
"DUBAI"
"A wani shantarere hotel suka sauka mai suna DARHAM PALACE(dan ance suje gidan abokin alh fawas yaqi,dakuna biu yakama, danashi dana noor _ ita dai noor saita shafe sati 2 batan ganshi a ido ba, bbu abindaya shafeta,
"ta hadu da kawaye AMAL da MUSAISA amintaka takullu sosai amman sunfita shekaru.
"Su suke bata shawarwari"
"Watarana NOOR takasa hakuri, har tafada musu rashin mutuncin d, "da turad yake mata,"(harda yan matan dayake kawowa hotel) MUSAISA NASEER ta kalleta chab, lalle idan nice ke wllhi saina gyara mishi xama.
"Tace mata tweeny to meye abinyi???(dan haka suke kiran junansu, wato NOOR,AMAL DA MUSAISA).
"Taja kunnenta tamata rada a kunne,suka tafa.
"Suna tashi daga lectures kuwa, suka nufi "DARHAM PALACE" tadibi abinda xata diba suka wuce.
"TURAD fa??? (Yau kwanan NOOR biu da barin DARHAM PALACE.
"A xuciyarshi yace bari ya leqata yau,yayi hanyar dakinta.....yana budewa yaga wayam ya xaro ido ganin pass 10:00pm.
"(Shedan kenan) yace kodai yarinyar tafara yawon maxa??? Tambayar dayayi kanshi kenan....
"Ya gangara gurin service da sauri, yafada musu abinda ke tafe dashi ....details yake buqata akan ROOM 24,suka eh tana dawowa da wuri, but yau kwananta biu kenan batanan sunfita da qawayenta da dan shirgi a hannunsa yajuya, yana maice musu tnc.
"A xuciyarshi yace idan yakamata sai yakusan ballata, yayi kwata.
"Tunda yasiya mata waya bai taba kiranta ba sai yau,yakira yakai 5 calls,sunata suna sheqewa da daria.
"Sai chan AMAL tace dauka muji mexaice dan rainin wayo!!!
"Tana dauka tayi shiru yana hello! Hello!! Tamasa shiru, sai chan tace lfy??
"Kuttt....basai ta harxuqa shi,yar rainin wayo kawai ni kikecwa waye toh wllhi idan baki dawo b........ karfin yaqarasa ta katse wayar.
"TAKU HAR KULLUM"
BILKISU DANJUMA HASSAN TABACO // (BILLY SHOW).
[8:35pm, 11/3/2016] Billy tabaco: ?
?
NOOR
?
10
~~~~~~~~~~
"Haka ya tsaya galala yana kallon wayar, kiran duniya yamata taqi dauka, daga karshe ma kashe wayar tayi gaba daya...
"Maman MUSAISA na xaune tayi daria, tashige sbd taji lbrin yarinyar sai tabata tausayi (becox she's to young 4 such prmbls)..
"Kwana daya kwana biu har sati 1, NOOR shiru basai abu yafara damunshi ba.....amman yaci alwashin sai ya xaneta....
"Yau wata biu chip, kana ganin TURAD kasan yana cikin damuwa, sbd NOOR amanace awajansa(sai yanxu yasan da wannan).
"Yau AHLAN yace xasu fita shopping, becox dukkansu akwai abinda suke buqata, yana kwance bayan yafito daga wanka, sai gs kiran AHLAN.
"AHLAN =HELLO"
"TURAD=Ya 'akayi parts"
"AHLAN='Dan rainin wayo since i have we been wait 4 yhu, i & TAUFEEK
"TURAD=Am srry, shaf namanta'
"TURAD=shall meet in our meeting point.
"AHLAN=Olryt see yhu parts"
"Sukayi sallama"
"Ya tashi jiki bbu laka yasa kaya yafita,
"Sun hadu a meetin point dinsu suka wuce, bayan wasu, yanmata uku suka hango" gsky sun tafi da imaninsu,tafarkon dai tarigada tashge biyun bayan suka hango.
"Da sauri sukabi bayansu, sun riskesu gurin dogayen riguna, AHLAN NE yamusu sallama MUSAISA DA AMAL suka AMSA yayinda NOOR hankalinta yayi wajen duba riguna, sukace idan baxaku damu ba plss munason magana daku sukace okay su hadu a waje karfinnan sungama siyeyya sukace okay...tnx
"Suka nuna NOOR WACCAN bata magane, ita NOOR batama jisu ba tanata sabgar gabanta, sannan suma din basu hango fuskarta ba, sai bayanta.
"Siyeyyar dasuka fasa kenan suna jiran yanmata a waje..."sungama sunje biya balarabiyar ta qirga kayansu tamiko musu chanji suma suna koqarin bata kudi,tace wanda suka fita yanxu sunbiya musu ae, sukace tariqe chanjin, "ransu abace suka fita agurin dan su riske yan shigigi abinda ba a sakasu ba, basu kuma roqa ba.
"SHIKO TURAD WADDA bata juyo ba, ita ta mishi dan yanason mace mai bala 'in jan class..
"Suna fitowa waxai hangoo!!! NOORRR....
"TAKU HAR KULLUM"
BILKISU DANJUMA HASSAN TABACO // (BILLY SHOW).
[8:35pm, 11/3/2016] Billy tabaco: ? THE
NOOR?
NOOR END.........?
?
15
~~~~~~~
DOOB@I
"MUSAISA ta amimcewa AHLAN.
"Haka ma AMAL ta amincewa TAUFEEK.
"Aminai uku sun kammala gininsu a NIGERIA wato TURAD,TAUFEEK DA AHLAN sun gina mansion flat uku a NDIC Muhammad Muhammad avenue(wato hotoro).
"Anyi aure lfy ankawo amare nigeria," inda iyayensu duka suka dawo suma Nigeria da xama,"
"NOOR an sauka lfy andire twins...(AHLAN DA AMNE)
"Ashe dad din TURAD ya shiyawa mlm aminu(((wato mahaifin NOOR)))) gidan kusa da nashi,"yabashi jari,"gwanin sha'a rayuwansu..
"Inda AMAL DA MUSAISA suka samu rabo bayan wata tara suka haifi maxa (TURAD DA TAUFEEK).
ALHAMDULILLAH
ALLAH NGD MAKA DAKA BANI IKON KAMMALA WANNAN LITTAFI MAI SUNA NOOR NA QIRQIRO WANNAN LITAFI DAN AL"UMMA SUSAN CEWA XABIN IYAYE SHINE XABI MAFI ALKHAIRI A GAREMU KAR IYAYE SU MAKA XABI KA BIJORE MASU SAI MUN HADU A WANI GASHIN
~~~~~~~~~~~~~~
N@ S@D@UQ@R D@ LIT@FIN@N G@ Y@R UW@T@ OM-KHULSUM D@NJUM@ T@B@CO AND M@H BELOVED D@UGHTER AISH@TUL-AFK@R.
G@ISUW@SU G@RET@ TWEENY DIT@ QUEEN MEEMIE DA BBYN MU HOOD@ LUV?
GODI@ GAREKU
©NWA.
GALAXIES . WISDOM
EXTREME
OHW
H@US@ WRITERS
OUR LADIES OUR PRIDE GRP NAMIQA GODIYATA GAREKU?
T@KU H@R KULLUM
BILKISU DANJUMA HASSAN TABACO(BILLY TABACO)//(BILLY SHOW).
[8:35pm, 11/3/2016] Billy tabaco: ?
?
NOOR
?
?
12
~~~~~~~~~~
"Jima yana kallon wayar, tare da jinjina budewar idon NOOR, "akwai wani wedding da aka gayyace su, amman yace suje bashi xuwa, suka dinga bashi baki sbd frd dinsune.
"Ya tashi yayi wanka ya chanxa kaya xuwa suit (yayi kyau sosae),AHLAN yace partner kasa waccan mana mai petrol green(shiba green shiba blue ba), yace masa toh ashe sunyi waya da musaisa ne dansune kawayen bride din, tafada mishi colour din kayanda NOOR ta saka.
"Sun isa hall dinnan maisuna "shabbab hall" ya tsaru hall din.
"Angone yafara shigo da rakiyar abokansa wato su TAUFEEK,AHLAN, TURAD DASU MUJID .....D.S.S
"Chan sai kuma amarya ta taho tareda rakiyar abokanta, NOOR akan gaba dasu musaisa -shiko kanshi nakan phone din yanata chatting, akwai biography daxa"a bayar kuma bawatace meyiba illa NOOR,
"Mai kiran tace suna buqatan NOOR AMINULLAH a stage a firgice yadago sakamakon jin muryarta, yahade girar sama da qasa tana gamawa tayi waje yabita bayznta, tana cikin tafia taji ance keh!! Bata juyo ba,shima dai mirmishi yayi sanin halinta dan wani sa 'in duk miskilancinshi tafishi, yafisgo ta tabays, mlm lfy, ya dalla mata harara uban wa yabaki ixinin fita....bai rufe bakiba tace ubana, ya dalle mata baki....ya kai mata Kiss NOOR dai tagane kurenta.
Bikin daba'a qarasa shi ba kenan, ya ciccbeta sai cikin mota suka xarce DARHAM PALACE sbd gogan nata a rikice yake, yace kisakko da karfarki konasa guards suhauran dake, tasan TURAD mutuncinshi ragagge ne saf xai 'iya, tafara tafia a hankula, yayi mirmishi a ranshi.
"Tayi hanyar room dinta yafisgo ta suka shiga nashi, yashiga yayi alola, yace jekiyi alola tace bata sallah yayi shiru tsakaninki da allah fa?? Ta murguda xanyi karyane, ya kalleta yayi mirmishi duk da bata sallah, amman yau sai yayi maganinta.
"Yabata rai xonan taxo gabanshi, kwanta kihuta nasan kingaji barin miki odar din abinci, chan saiga service sunkawo musu abinci.....tace ita ta koshi ya daga kafada ruwanta yayi wanka yadawo kusa da ita ya kwanta, yafara sharshafata,silip tamike
[8:35pm, 11/3/2016] Billy tabaco: ?
?
NOOR
?
?
14
~~~~~~~~
"Da yake dinner suka hada karfin yamma alluran da'aka mata ta warware amman tana dan dingishi,"MUSAISA sukaxo suka taya shiryata sbd AHLAN YA fadamusu dawan garin.
"Anci ansha dinner tayi kyau amman akwai dan wasu presentation da NOOR xatayi sai AMAL ce tayi,"sbd qasanta sai xugi yake mata.
"Chan ta hango su AHLAN,TAUFEEK da TURAD tayi kaman bata gansu ba.
"TAUFEEK yana daria yana mgn PARTS laifinka ya shafemu fa.
"A motan AMAL suka koma," shiyasa ma su TURAD basu tsaya daukansu ba .
B@Y@N S@TI 2
"Yau ake dinner dinsu TURAD ,"sunyi kyau har sun gaji da kyau sbd anko sukayi((( red & ashh))).
"Shi yasaka suit ash rigan cikin red ,"ita kuma dinner gown red ((((bana brides ba!!)))),"saita dauran ash din gelle ,"daurin xamani ...dinner tayi kyau anci an watse.
B@y@n w@t@ 2
"Ta sameshi chobby,"(((( yanxu an shirya no more rigima )))) yakamata mu koma gida haka,"tunda mungama abinda muke plss chobby takai masa kiss a chicks,"ya lumshe ido nida naso mutafin musu da tsarabarsu a hannu,"ya shafa cikinta wato (((unborn bby ))) dinsu.
"Yau ranar komawa Nigeria ranar farin ciki gurin NOOR..
"Harda kuka da xasu rabu da frds dinta.
"Sunbi jirgin Turkish airline,"wato turkiyyah injimu kanawa," ya diro dasu Kano tamu tadabo tumbin giwa ko damai kazo munfika,"
NIGERIA
"Gida ranar kaman gidan biki," ita mommy bbu abinda yamata dadi irin ganin NOOR tana tafia da kyar .
"Bayan suntafi side dinsu an gyara tsaf yana mamakin yarda yan kannensa suka girma,"bayan isha'i ya shigo yasameta kwance,"yasamo towel ya gargasa mata jiki sunata hira,"chan tabata rai yace mainine tace gsky yau baxan bada wani ladan aiki ba,"ya kalleta chab aekuwa mitum yayi kadan," ya chanxa xuwa kayan barci ya kashe wuta yakunna dim light,,read more..
BILKISU DANJUMA HASSAN (BILLY TABACO)/(BILLY SHOW)..
[8:57pm, 11/3/2016] Billy tabaco: ?
?
NOOR
?
?
11
~~~~~~~~~~
"Ya qaraso bakin shooping mall, keh waya baki ixinin fita???
"Ta dago ta watsa masa harara ina ruwanka, ohh wayannan yan barikin kawayen naki sunbude miki ido koh??
"Kaga malam dakata karsake cewa tweenies dina yan bariki dan sunfi kamewa....mtsww, tamasa tsaki, dawa kk? ?? Wandaya tsargu,lalle yarinyar idan ban xaneki ba, ae a tambayeni...
"Tadago daran-daran idanuwanta, mekace? ?? mlm TURAD futsarine kawai bai sakeba sbd yarinyar tana kwarjini ta ido, secondly koh a gida akamasa tsawa tareda bude ido tsorata yakeyi...
"Yana kallonsu kaman gunki, harsuka sansanta AHLAN -MUSAISA,TAUFEEK-AMAL.
"Tajuya yariqu hannunta, tapincike tare dan tsaki...ita ke driving (yaxaro ido yaushe ta "iya mota??)
"AHLAN YAJUYA partner kasoyiwa kanka asara wllhi,daman wannan ce NOOR din dakake aibantata, TURAD dai yakasa mgn, yamikawa TAUFEEK mukullin motar alamar baxai iya tuqi ba, " sun koma DARHAM PALACE TURAD yarasa sukuni har yakaida, ya daga waya yana dailing din number dinta har 3 miscalls na hudun ta dauka (dan yasan tana kusa sbd basu jima da rbdwa ba).
TURAD - "HALU"
NOOR -"lfy"???
TURAD - "kinsan allah idsn baki dawo ba xankira daddy nafada mishi, ta tuntsira da daria,sai yanxu kasan da daddy din?? Toh kasani har yanmata dakake kawowa bani boyewa zan sanar mish....(shut up"!!), baxanyi shirun ba, tare da murguda baki kaman yana kusa, " ya dafe kai sakamakon tunayi dayayi yadda daddy ya tsani maxinaci (yayi kwafa lalle yarinyar nan idonta yabude).
"TURAD - "wai badake nakeyi!!!!
NOOR -"OHH MR TURAD, am not cmg back yhu can do wat ever yhu lyk ...As far as i concern i NOOR i have olready made ma mind .....so listen carefully, yhu shld better get out ov ma way ....understand! !!! Ta kashe wayar tareda jan tsaki...
"TAKU HAR KULLUM"
BILKISU DANJUMA HASSAN TABACO // (BILLY SHOW).
No comments:
Post a Comment