Thursday, 3 November 2016

[9:27pm, 11/3/2016] sadia tahir: ADMIN

        *short novel*

Na faty malumfashi da billy tabacco

hannu biyu

1
Yau ake yinta a gidan nan, waima ina ADMIN din take ake wannan iskanci? Daya daga cikin members din group din "muqaru da juna" ke wannan tmbyr..... Ke shikenan faty baki da aiki sai fada da mutane? Kullum aka ji ana hayaniya a gidannan ansan dake ake fada,gsky ya kamata ADMIN tazo ta dauki mataki akanki,don bazamu lamunci irin hakan ba,hajjo ce ke wannan maganar, ganin faty bata tanka ba yasa aka daina maganar.
         Faty ko tana can gida cikinta ya dori ruwa,SBD kalaman da fauxiatou ta fada na cewar saita zo har gida ta mata dukan tsiya...

Dedicated to 4 groups:-
Muqaru da juna
Matan kwarai
Excellent Hausa writers
Our ladies our pride...

hannu biyu
[9:27pm, 11/3/2016] sadia tahir: ADMIN

       *short novel*

Na faty malumfashi da billy tabacco

hannu biyu

3
Dariya Siesie ta farayi don tasan dalilin boyon nata"ke kinsan gaki da shegen tsoro amma ki ringa jan fada" saida faty ta zauna sannan tace"to shknn Siesie daga fara fada saita ce zata zo ta bugeni a gida? "to ynx dai daga gidan su fauziatou nike, na kuma bata hakuri, ta hkra, ke kuma sai ki kiyaye,kullum naga ana fada a uqaru da juna nasan dake akeyi,to in kika qara jawo fada bazan qara tare miki ba"..."to Siesie Insha Allah na daina,bazan qara ba. Yawwah ko kefa,kinga gashinan sai neman ADMIN suke tazo ta hukunta ki"..."don Allah kice mata karta cireni inba muqaru da juna bazan qara chtn ba"

Dedicated to 4 groups:-
Muqaru da juna
Matan kwarai
Excellent Hausa writers
Our ladies our pride...

hannu biyu
[9:28pm, 11/3/2016] sadia tahir: ADMIN

       *short novel*

Na faty malumfashi da billy tabacco

hannu biyu

6
Zulaihat kasa zama tayi a gida sbd tsoro,ta nufi gdnsu faty,tana zuwa ana maido nepa nan da nan faty tasa wayata caji,shigowar zulaihat dakin ta tsorata faty,SBD tayi tunanin qila ko masu bugunta ne sukazo za'a hada harda ita,saidata zauna sannan ta tabbatar ita kadai take tafe,"faty yaushe mama zata dawo ne?" Sai bayan magrib zata dawo, "to gsky anan gidan zan zauna ki rufo mana gidan,yadda ko anzo za'a jishi rufe"... Haka kuwa akayi,nida billy da muke labe a qarqashin gado muka fashe da dariya....ina ruwan matsorata

Dedicated to 4 groups:-
Muqaru da juna
Matan kwarai
Excellent Hausa writers
Our ladies our pride...

hannu biyu
[9:29pm, 11/3/2016] sadia tahir: ADMIN

      *short novel*

Na faty malumfashi da billy tabacco

hannu biyu

7
A matan kwarai ana can ana tafka badaqala akan satar novel din da akayi ma ADMIN,kowa tana tofa Albarkacin bakin ta,su ADMIN dai ba'a online,tana can tana fama da ciwon kai.....real amani ita tafi kowa yin mgn,ganin babu zulaihat balle ta mayar masu yasa sukayi shiru,aka canza topic.....
           A excellent Hausa writers group kuwa nafee anka ce muka ga tana ta zabga uban typing, kome take rubutawa??? Oho, Sai ta daiyi posting........

Dedicated to 4 groups:-
Muqaru da juna
Matan kwarai
Excellent Hausa writers
Our ladies our pride...

hannu biyu
[9:30pm, 11/3/2016] sadia tahir: ADMIN

     *short novel*

Na faty malumfashi da billy tabacco

hannu biyu

8
Zuwa can saiga shi tayi posting, Ashe zage zage ne,hakan yasa mukayi scrolling up don ganin mi ya faru...Ashe fada ne akeyi da Teema luff da  Nafee anka,akan nafee ta satar ma teema luff novel(kome yasa ake satar novel haka)...ANEE na gani tana ta faman bada hkri,da kyar aka samu rigimar ta lafa,duk da dai Teema luff ba hkra tayi ba....tana nan tana jiran ranar haduwarsu da nafee

Dedicated to 4 groups:-
Muqaru da juna
Matan kwarai
Excellent Hausa writers
Our ladies our pride...

hannu biyu
[9:31pm, 11/3/2016] sadia tahir: ADMIN

       *short novel*

Na faty malumfashi da billy tabacco

hannu biyu

2
Nidai na banini gani da jan fada amma tsoro kamar farar kura,faty ce take fadar hakan,ita kadai a daki....motsin qofar gidansu dataji ne yasata saurin shigewa cikin wardrobe ta boye, jikinta sai kyarma yake saboda tsoro,duk a tunanin ta fauziatou ce tazo bugunta.
           Muryar Siesie dinta(miss deen)dataji ne yasata ta saki ajiyar zuciya,Siesie na shigowa dakin itama ta fito daga wardrobe din,duk tayi zufa

Dedicated to 4 groups:-
Muqaru da juna
Matan kwarai
Excellent Hausa writers
Our ladies our pride...

hannu biyu
[9:32pm, 11/3/2016] sadia tahir: ADMIN

      *short novel*

Na faty malumfashi da billy tabacco

hannu biyu

9
Bayan sati biyu da faruwar hakan,lokacin bikin fauziatou ya matso,yan excellent writers, matan kwarai, our ladies our pride da yan muqaru da juna an yanke shawarar cewa ranar yimun biki su zasuje gaba daya.....ranar yinin biki tazo kowa yasha anko dinshi ya qure a daka,su nafee anka harda zuwa wurin inda ake makeup,akayi ma face din gyara,aka tada inda ya lomaqe,tun wurin azahar aka fara hallara...wurin 4 kuwa kowa yazo,ana cikin gaggaisawa ai kuwa Teema luff ta hango Nafee, taso wa tayi kawai taci kwalar rigarta.....Nafee ido ya raina fata,saita fara kuka

Dedicated to 4 groups:-
Muqaru da juna
Matan kwarai
Excellent Hausa writers
Our ladies our pride...

hannu biyu
[9:33pm, 11/3/2016] sadia tahir: ADMIN

      *short novel*

Na faty malumfashi da billy tabacco

hannu biyu

10
Kafin kowa ya ankara Teema luff ta tura Nafee a tukunyar shinkafa,kuma ba'a dade da sauketa ba,da gudu Nafee ta tashi wata roba data gani cike da ruwa ta fada ciki, ruwan har wata qara yake SBD gasuwar da duwawun yayi.....Teema luff wani icce ta dauko tayo kanta,da gudu Nafee ta tashi har tana tumbling ta fita daga gidan,bata tsaya ko INA ba Sai gidansu,ko jakkarta bata dauka ba balle takalmi faty ko zulaihat dama Suna ganin an fara wnn budurin suka sabi takalmansu Sai gida
         Tun daga wnn lokacin Nafee ta natsu aka daina fada da ita,tsakanin ta da yan group Sai mutunci da girmamawa.....uhmmm su ADMIN an qone duwawu ai dole a natsu

Dedicated to 4 groups:-
Muqaru da juna
Matan kwarai
Excellent Hausa writers
Our ladies our pride...

hannu biyu
[9:33pm, 11/3/2016] sadia tahir: ADMIN

     *short novel*

Na faty malumfashi da billy tabacco

hannu biyu

11
Zulaihat da faty ne zaune a daki kowa yana danna wayar sa faty tayi nisa sosai cikin chtn a group din our ladies our pride,kasancewar ita ma'abociyar tirin fada ce,amrah ce da jidda ke fada a group din,faty a bayan amra take yayin da ita kuma zulaihat ke bayan jidda,da sun tura sunga an fara rigima saisu fashe ta dariya su tafa

Dedicated to 4 groups:-
Muqaru da juna
Matan kwarai
Excellent Hausa writers
Our ladies our pride...

hannu biyu
[9:34pm, 11/3/2016] sadia tahir: ADMIN

      *short novel*

Na faty malumfashi da billy tabacco

hannu biyu

12
Members in banda hakuri babu abunda suke badawa,maman Noor itace keta faman wa'azi akan a daina fada,faty in banda tsaki ba abunda take sbd yadda Maman noor ke wa'azin dole yasa jikin kowa yayi sanyi....itako sis Radhiyyah ba abunda take cewa Sai "anayi ina jin dadi ana bari ina jin haushi"  kudai anyi matsoratan banza,ya kukayi shiru kuma?"zulaihat CE ke wannan tmbyr,ai nan fa fada ya qara kaurewa,saidai kaji waccan ta qundumo zagi,waccan ma ta qundumo nata,group dai ya kaure da fada

Dedicated to 4 groups:-
Muqaru da juna
Matan kwarai
Excellent Hausa writers
Our ladies our pride...

hannu biyu
[9:34pm, 11/3/2016] sadia tahir: ADMIN

     *short novel*

Na faty malumfashi da billy tabacco

hannu biyu

13
Maman noor data gaji da wa'azin shiru tayi tasawa sarautar Allah ido
       
         Anty Fido sdngi CE zaune akan kujera irinta hutawar nan,lemu ne a gefenta ajiye,dariya take tayi ita kadai,tana kallon wayarta hakan yasa Mu nida billy muka leqa don ganin mi take ma dariya...fadan da ake a our ladies our pride ne itama take gani,ta lura cewa faty da zulaihat ne ummul aba'isin tura fadan.....ganin fadan bame qarewa bane, yasa ta kashe data,ta latso number din faty domin kira

Dedicated to 4 groups:-
Muqaru da juna
Matan kwarai
Excellent Hausa writers
Our ladies our pride...

hannu biyu
[9:35pm, 11/3/2016] sadia tahir: ADMIN

     *short novel*

Na faty malumfashi da billy tabacco

hannu biyu

14
kira ne ya shigo a wayar faty,da sauri ta dauka ba tare data duba Waya kirata ba,don tayi sauri ta gama ta dawo kada a wuceta....hello,jin muryar dace hi,yasa faty ta sassauta muryar ta"anty ina yini?"lafiya lau sarkin hadin fada,bazadai ki daina Jan fada ba ko faty?na maki mgn baso daya ba baso biyu amma kinqi ji,ranar dai da aka taru aka miki dukan tsiya kin bari dake da qawarki mai satar novel,"anty kiyi hkri na daina bazan qara ba"kedai kika sani,bata jira mi faty zata ce ba ta kashe wayar

Dedicated to 4 groups:-
Muqaru da juna
Matan kwarai
Excellent Hausa writers
Our ladies our pride...

hannu biyu
[9:36pm, 11/3/2016] sadia tahir: ADMIN

      *short novel*

Na faty malumfashi da billy tabacco

hannu biyu

15
Tana kashe wayar ta kirawo billy watau ADMIN din our ladies our pride... "Billy kina ina ana can ana neman rikita group dinki" billy take faman saka lomar tuwo a baki ta dakata,"ban gane ba,badai fada akeyi ba?" Ki hau ki gani..."wlhy sub dina ya qare kuma yau na qona ma mama miya ta hanani kudin sub,ki taimakamun da katin 100 inyi sub din 60, dariya anty Fido tayi tace to bani minti biyu,tana kashewa tayimata transfer din katin 100....nan da nan tayi sub ta kunna data nan fa mssgs suka fara shigowa kamar ruwa suna gama shigowa ta dauka ta duba,ganin 987 mssgs daga group dinta yasa ta zare ido

Dedicated to 4 groups:-
Muqaru da juna
Matan kwarai
Excellent Hausa writers
Our ladies our pride...

hannu biyu
[9:36pm, 11/3/2016] sadia tahir: ADMIN

       *short novel*

Na faty malumfashi da billy tabacco

hannu biyu

16
Tana gama karanta chats din ta diro daga kan kado"kan bala'i,a group dina akai wnn abun?"nan ta hau zazzaga masifa sai kace tana gaban yan group din  tama rasa mi zata fara cewa....Maman alfa da ummyn iman kuwa Suna nan sun kasa sun tsare suna jiran suji me uwar gayya (ADMIN) zata ce.........removing suka ga ta fara yi,ta cire wa'inda sukayi fadan da kuma yan turi watau faty da zulaihat, da sis Radhiyyah ita mai son a cigaba da fadan,tana gama ciresu ADMIN ta fara magana kamar haka................

Dedicated to 4 groups:-
Muqaru da juna
Matan kwarai
Excellent Hausa writers
Our ladies our pride...

hannu biyu
[9:37pm, 11/3/2016] sadia tahir: ADMIN

      *short novel*

Na faty malumfashi da billy tabacco

hannu biyu

17
"Na lura faty da zulaihat dinnan ana fama dasu a groups da yawa sbd shegen Jan fadan su, idan kuka tsaya kuka lura,tun daga farko su suka qara hada fadan nan,don haka ina so ku bani hadin kai don koya musu darasi,Mu ladabtar dasu yadda ko Jan su fada akayi bazasu sake yi ba,balle ma suja,.....nan kowa ya yarda.

      Bayan kwana biyu da abun ADMIN tayi sake adding su faty a group din....tofa

Dedicated to 4 groups:-
Muqaru da juna
Matan kwarai
Excellent Hausa writers
Our ladies our pride...

hannu biyu
[9:37pm, 11/3/2016] sadia tahir: ADMIN

      *short novel*

Na faty malumfashi da billy tabacco

hannu biyu

18
Faty da zulaihat sunyi matuqar mamaki da suka ga anyi adding dinsu,Sai sukayi tunanin qila ADMIN ta huce ne shysa,nan fa aka cigaba da tsula tsiya kamar yadda aka saba,kowa jansu jiki yakeyi,faty da zulaihat abu sai qaruwa yakeyi ganin sun zama yan gaban goshi,rashin kunya har ADMIN sukeyi mawa amma ta share.

         Da misalin qarfe 9 na dare lkcn kowa na online, ADMIN tayi sanarwar cewa akwai taron da za'ayi na yan group don a qara sanin juna kuma ayi zumunci,nan da nan kowa ya amince harda su faty da zulaihat............mutanenka basu san dawan garin ba

Dedicated to 4 groups:-
Muqaru da juna
Matan kwarai
Excellent Hausa writers
Our ladies our pride...

hannu biyu
[9:39pm, 11/3/2016] sadia tahir: ADMIN

     *short novel*

Na faty malumfashi da billy tabacco

hannu biyu

19
Ranar asabar itace ranar da aka fidda za'a gabatar da wannan taron,faty da zulaihat an qure a daka,Kayan qasan akwati aka dauko aka sa,suka tari Napep suka tafi,Suna isa suka iske wurin shaqe da mutane kowa yaci ado,su faty anyi gaba za'a nufi wurin zama ana wani murguda qugu kamar mariqin lema,zulaihat ko wata kalar tafiya ake irin ta yan gayu a karkace kamar an koro Sanaam tayi satar buredi da jambakinta kamar Anee zata bikin hanan.....nan fa aka fara gabatar da juna,zulaihat da faty na gama introducing kansu,nan fa kowace ta cire ta kalmi aka hau jibgarsu

Dedicated to 4 groups:-
Muqaru da juna
Matan kwarai
Excellent Hausa writers
Our ladies our pride...

hannu biyu
[9:39pm, 11/3/2016] sadia tahir: ADMIN

      *short novel*
 
      *last page*

Na faty malumfashi da billy tabacco

hannu biyu

20
Tun sun ihu har ta kaiga basu iyawa,billy ko ta dage Sai jibga take, in ta gaji da bugu ta zaune,da kyar anty Fido sdngi ta kwato faty da zulaihat, Wanda fuskarsu duka ta kumbura a takaice dai da takalman su da jakka da komai can suka baro su,sai daga baya Anty Fido sdngi ta dawo ta dauko masu,mamansu ta rude ganin hakan,nan anty Fido ta bata labarin komai,mama tace "maganinku kenan,ba irin faman da banyi da ita tabar tsokanar fada ta qiya,ynx ma wata mata ta fita daga gdn nan tazo neman faty tare da wasu manyan mata su biyu tayi masu laifi"faty najin haka ta zaro ido,nan dai da mama da anty Fido suka qara yi masu nasiha......

      Bayan sati biyu lkcn su faty an warke bayan ansha jinyasu Faty an natsu yanzu,kowa Anty take CE mashi a groups din da take, kowa yayi mamaki canzawarsu ita da zulaihat, har yan group din matan kwarai ke tmbyr su, Sai suka ce Allah ne ya shiryesu,anty fido ta fashe da dariya tace " in tona???" da sauri sukace aa anty,dariya Anty Fido ta cigaba dayi.....

*ALHAMDULILLAHI ANAN MUKA KAWO KARSHEN WANNAN GAJERAN NOVEL DIN NAMU,MUN YISHI NE DON MU NISHADANTAR DA MAKARANTA, DA FATAN YA NISHA DANTAR DAKU....NAKU HAR KULLUM FATY MALUMFASHI AND BILLY TABACCO*

Godiya ga:-
Anty Fido
Siesie
My anee
Husaina malumfashi
Ashnur pyar
Om-kulsum Tabacco
Queen meemie
Habibti afkar
Qawalliya
My Sanaam
Cwt Hanna
Sis Radhiyyah
Anty Feenat
Bst hauwee
*#faty malumfashi and billy tabacco loves you*

Amazing groups:-
General joint(faty malumfashi)
Our ladies our pride(billy tabacco)
Aneelurv novelz(aneelurv)
Excellent writers(Nafee anker)
Muqaru da juna(Ummu sabreena)
Matan kwarai(fiddausi sodangi)
Matan aljanna(sanaam)
Matan arewa(Zainab VC)
Sirrin mata(Feenat alt)

*UP*
         *UP*
                   *UP*
                         

Dedicated to 4 groups:-
Muqaru da juna
Matan kwarai
Excellent Hausa writers
Our ladies our pride...

hannu biyu

No comments:

Post a Comment